• Kalubalen DaZai Yi Wa Zababben Gwamnan Jihar Ondo Dabaibayi

  • 2024/11/18
  • 再生時間: 23 分
  • ポッドキャスト

Kalubalen DaZai Yi Wa Zababben Gwamnan Jihar Ondo Dabaibayi

  • サマリー

  • Send us a text

    Tun bayan da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Lucky Aiyedatiwa a matsayin wanda ya lashe Zaben Gwamna da aka gudanar a Jihar Ondo ranar 16 ga watan Nuwamba, hankula suka karkata zuwa ga kalubalen da ke gabansa.

    Kama daga rikicin cikin gida a jam’iyyarsa ta APC zuwa ga barazanar jam’iyyun adqawa da muradun al’ummar da ya yiwa alkawura, anya Aiyedatiwa bai sha ta fi cikinsa ba kuwa?

    Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari a kan abubuwan da Zababben Gwamnan na Jihar Ondo ka iya fuskanta bayan ya sha rantsuwar kama aiki.

    続きを読む 一部表示

あらすじ・解説

Send us a text

Kalubalen DaZai Yi Wa Zababben Gwamnan Jihar Ondo Dabaibayiに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。