• Kashi na 42 – Aiki ya samu Eulalia

  • 2015/11/17
  • 再生時間: 15 分
  • ポッドキャスト

Kashi na 42 – Aiki ya samu Eulalia

  • サマリー

  • Paula da Philipp sun kusa gano wannan al'amari. Yanzu haka dai sun san daga inda mugun hasken nan yake fitowa. Sai dai kuma Eulalia ba ta dawo daga leken asirin da ta tafi ba. Me ya faru? Bayan Paula da Philipp sun gano daga inda hasken yake fitowa, sun sanar da kamfanin fitilun don a warware matsalar. Amma sun fi damuwa da bacewar Eulalia. Sai kawai 'yan jaridun suka ji wani kuka. Ko wani abu ya samu Eulalia ne? Bayan wannan rintsi da aka shiga, yanzu masu saurare za su dan shakata da nazarin kalmomin nahawu. Farfesan yana bayani a kan wakilan suna na mallaka na mutum na uku, wato "sein" da "ihr".
    続きを読む 一部表示
activate_samplebutton_t1

あらすじ・解説

Paula da Philipp sun kusa gano wannan al'amari. Yanzu haka dai sun san daga inda mugun hasken nan yake fitowa. Sai dai kuma Eulalia ba ta dawo daga leken asirin da ta tafi ba. Me ya faru? Bayan Paula da Philipp sun gano daga inda hasken yake fitowa, sun sanar da kamfanin fitilun don a warware matsalar. Amma sun fi damuwa da bacewar Eulalia. Sai kawai 'yan jaridun suka ji wani kuka. Ko wani abu ya samu Eulalia ne? Bayan wannan rintsi da aka shiga, yanzu masu saurare za su dan shakata da nazarin kalmomin nahawu. Farfesan yana bayani a kan wakilan suna na mallaka na mutum na uku, wato "sein" da "ihr".

Kashi na 42 – Aiki ya samu Eulaliaに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。