• Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Wasu Sassan Arewa

  • 2024/11/01
  • 再生時間: 27 分
  • ポッドキャスト

Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Wasu Sassan Arewa

  • サマリー

  • Send us a text

    A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu.

    Yankin na Arewa dai ya tsinci kansa cikin rashin wutar lantarki na kusan kwanaki goma bayan da babban layin dakon wutar lantarkin ya durkushe.

    Shirin Najeriya A Yau zai duba tasirin dawowar lantrakin a yankin na Arewa.

    続きを読む 一部表示

あらすじ・解説

Send us a text

Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Wasu Sassan Arewaに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。